Kannywood
A wata tattaunawa da yayi da BBC, fitaccen jarumi kuma mawaki a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja yayi bayani dalla-dalla akan abubuwan da suka shafi rayuwarshi...
Sanannen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam A Zango wanda a kwanakin baya ya bayyana cewa ya bar masana'antar ta Kannywood saboda wasu dalilai...
A satin da ya gabata ne wasu kafafen yada labarai na Hausa suka dinga wallafa cewa, Shugaba Buhari ya ba wa jarumi Nura Hussaini mukami a kwamitin hukumar aikin Hajji ta kasa. Sai dai bayan bincike da Dabo FM ta gudanar, ta tabbat
Fitaccen jarumin wasan barkwancin nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Dan Azumi Baba Tsamiyar 'Yan Gurasa, wanda aka fi sani da Kamaye, ya bayyana cewa sakacin su ne ya sanya masana'antar Kannywood ta...
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah ya yi wa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, rasuwa. Kamar yadda hoton da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, wanda yake nuna dakin asibiti, akwai yuwuwar mahaifin
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Saiam Muhammada ta ce ko gobe ta samu mijin aure, za ta shiga daga ciki. Jarumar ta dade tana jan zarenta a masana'antar, duk da cewa ba kowane irin fim take fitowa ba, kasancewar ta ce sai t
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home wanda zzata bude a garin Kaduna kwanaki kadan daga yanzu.
Sananniyar jarumar masana'antar Kannywood din nan da ake kira da Teema Makamashi, ta karyatar cece-kucen jama'a da suke cewa jaruman masana'antar Kannywood din basu da tarbiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar dattawan tarayyar Najeriya sunayen shugabanni, Kwamishinoni da kuma Membobin da wakilan hukumar alhazan Najeriya wato (NAHCON)...
Kannywood
Samu kari