Jihar Kaduna
Aminiya ta ruwaito wannan mata da ta sha da kyar mai suna Huwaila Abubakar daga gadon Asibitn da take kwance tana jiyar lahanin da dan uwanta yayi mata, tana ba cas ba as dan uwan nata ya tafka mata wannan ta’asa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito matashin mai suna Abdulkadir Abubakar dan asalin garin Zangon Kataf na jihar Kaduna yana fadin cewa nakuda ne ta taso ma matarsa, Hajara, ganin halin da ta shiga ne ya sanya shi garzaya da ita zuwa babb
A jiya ne rahotanni suka mamaye kafafen yada labarai cewar gwamnatin jihar Kaduna ta sallami malaman makaranta 4,500 daga cikin fiye da malaman makaranta 11,000 da ta dauka aiki satin da ya wuce. A wata sanarwa da kakakin gwamnan
Malam Joseph yace saura kiris da sun yi awon gaba da yan matan dace cikinsu, inda yace har sun waresu, amma daga bisani wani daga cikinsu ya bada shawarar a kyale yan matan. Daga nan yace sai dunguma zuwa Birnin Gwari, inda suka s
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito yan bindigan sun kai wannan farmaki ne a ranar Talata 10 ga watan Afrilu a kauyukan Layin Lasan da Layin Nakurmi, inda suka bude ma jama’an garin wuta, a sanadiyyar haka mutane uku suka jikkata daga har
NAIJ.com ta ruwaito Kwamishinan yana cewa sun kama makamai da suka hada da adduna, gorori, da gariyo da dama daga hannun yan Sara sukan, haka zalika yace yan daban na basu muhimman bayanai a binciken da suke gudanarwa.
Wani babban malamin addinin musulunci a ke Kaduna, Sheikh Samail Abbas Dakace ya rasu yana da shekaru 64 a duniya. Babban dan malamin, Abbas Samaila ne ya bayar da sanarwan rasuwar ga kamfanin dillanci labarai NAN a Zaria. Malamin
Za ku ji Jihohin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Kowace Jiha dai na kokarin tatso kudi daga aljihun masu zama a Jihar domin yin ayyukan more rayuwa.
Saidai, mai shari'a, Zainab, ta bayar da belin wani yaro mai karancin shekaru dake cikin mutanen sannan ta daga sauraron karar ya zuwa ranar 24 ga watan Afrilu da muke ciki. An gurfanar da mutanen ne bisa zarginsu da hannu a rikic
Jihar Kaduna
Samu kari