Jihar Kaduna
Rundunar ta bayyana haka ne a ranar Talata 27 ga watan Maris, inda tace za’a binne mamatan ne a makabartar Sojoji dake jihar Kaduna, kamar yadda mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar, Muhammad Dole ya sanar.
Yahanasu wanda ta bayyana cewar shekaru biyar kenan da aurensu, kuma suna da yaro guda daya, ta kara da cewa Nasiru baya kulawa da ita gaba daya, inda tace bai san cinta ba, bai san shanta ba, inji rahoton majiyar NAIJ.com.
Jami’an rundunar tsaro ta SSS, sun kama wani tsohon Kaftin din soja mai ritaya a garin kano, bisa zargin yiwa uwargidan gwamna Abdullahi Ganduje, barazanar kai wa jihar Kano harin bama-bamai ta sakon waya na text message.
Rahotanni sun bayyana cewar yaron mai shekaru 20 yana ma Faston cocin lebura ne a wani gini da yake yi a cikin wani rafi dake gefen cocin, inda yana cikin aikin ne sai kwatsa ya tunjuma cikin rafin, daga nan kuma yace ga garinku n
A yayin taron gwamna El-Rufai ya bayyana cewar gwamnatin jihar zata samar da ruwan famfo, wutar lantarki da kuma tsaro a unguwannin da ake gina gidajen, sa’annan ya bukaci jama’an unguwannin dasu baiwa kamfanonin hadin kai don ayi
Rahotanni sun bayyana cewa sojoji guda 11 ne suka rasa rayyukansu a wani hari da wasu yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba suka kai a sansanin sojoji da kegarin Kamfanin Doka a hanyar Funtua da ke karamar hukumar Birnin Gwari n
Sai dai yan matan sun tabbatar da cewar barayin sun yi musu fyade, bayan nan suka lakada musun dan banzan duka, sa’annan suka jefa cikin wani ramu, inda a nan suka kwana. Daga karshe suka nemi a biyasu kudin fansa naira miliyan 1.
A cikin daren ranar Litinin ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya fita duba fitilun kan titi da ake sakawa a cikin garin jihar Kaudna da kan sa Mallam Nasiru El-Rufai, ya tsaya unguwar Ali Akilu Road dan duba su
Dakarun Sojin Najeriya na 'Mobile Strike Team II' da aka aike jihar Kaduna sunyi nasarar damke wani gaurtaccen dalilin bindiga kana sun gano bindigogi kirar AK 47 guda biyu tare da harsashai guda 38. Tawagar sojojin sunyi nasarar
Jihar Kaduna
Samu kari