Jihar Kaduna
A kwana kwanan ne wata babbar Kotun jihar Kaduna ta fatattaki karar da Hunkuyi ya shigar gabanta domin ta kwato masa hakkinsa, inda a ranar 3 ga watan Yuli, Mai Shari Muhammad Lawa Bello ya yi fatali da bukatar Sanata saboda rashi
Za ku ji cewa a halin yanzu mutane da dama su na kokawa a kan yadda harkar tsaro ya sukurkuce baki daya musamman a Jihar Kaduna. A yanzu fashi da makami da sata da garkuwa da mutane yayi kamarin gaske a wurare da dama.
Wata matar aure, Hanifa Adamu, ta gurfanar da mijinta, Ibrahim Adamu, a gaban wata kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a Kaduna, tana mai neman ya sawwake mata. Lauyan dake kare Hanifa, Junaidu Adamu, ya shaidawa kotu cewar
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mahaifin wannan yaro ne ya kama shi turmi da tabarya da wani karamin yaro a gidansu dake unguwar hayin dan bushiya na jihar Kaduna, inda ya garzaya da shi zuwa ofishin yan kato da gora na unguwar, kuma
Kakakin ‘yan sanda a jihar Kaduna, Mukhtar Aliyu, ya tabbatarwa da gidan talabijin na Channels da hakan a yau, Talata. A cewarsa, an kaiwa motar sintirin ‘yan sanda harin ne ranar Litinin da daddare a daidai wani kauye da ake kira
Za ku ji cewa Sanatan Kaduna Suleiman Hunkuyi ya zauna da wasu manyan Jam’iyyar PDP da kuma wasu ‘Yan Majalisar Wakilan Jihar da ke karkashin Jam’iyyar adawa na PDP a Majalisar Dattawa. Ana kokarin doke APC ne a zaben 2019.
Ko ka na da labarin cewa akwai wasu manyan ‘Yan siyasa da su ka fice daga APC a Kaduna. Daga ciki akwai Baba-Ahmed wanda dama kwanaki Haruna Saeed ya bar Jam’iyyar. ‘Yan nPDP da ke Jam’iyyar APC ma dai na shirin ficewa.
Wata kungiya mai zaman kanta (COGEN) dake bin kwakwafi a kan shirin gwamnatin tarayya na ciyar da daliban makarantun firamare a fadin kasar nan, ta zargi malamai a makarantun Firamaren jihar Kaduna da cinye abincin dalibansu. Da
Wata gobara da ta tashi sakamakon fashewar sinadarin iskar gas da yammacin jiya, Asabar, a garin Kaduna tayi sanadiyar konewar shaguna 15 tare da raunata 15. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar lamarin ya far
Jihar Kaduna
Samu kari