Jihar Kaduna
mutanen da aka ceto sun hada da Maza uku, Mata biyu da kananan yara guda uku, hakazalika Sojojin sun kwato wata mota kirar Golf, Tirela, akwatuna uku dauke da tufafi, bugu da kari yan bindigar sun saki wani babur sun tsere.
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani na Facebook, Hayatuddeen Lawal Makarfi ne ya bayyana haka a shafinsa, inda ya tabbatar da labarin karin girmar da hukumar Yansandan Najeriya ta amince a yi ma Dansanda Ahmad.
Shi dai Sanata Shehu Sani ya yi suna wajen tara gashi akansa, wanda aka fi sani da Ciko ko Afro da harshen Turanci, tun fiye da shekaru 15 da suka gabata, don haka gashin ta zama wata alama ta gane Sanatan a duk inda ya shiga.
Shafin jaridar Daily Trust ya ruwaito cewa, hukumar ta tsare tsohon gwamnan ne tare da Abubakar Gaya Haruna tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jihar tsohon sakataren gwamnatin jihar Hamza Ishaq da kuma tsohon Minista, Nuhu Somo Wya.
Gwamnan ya kara da cewar matakan matse bakin aljihu da tsantseni day a dauka ne suka bashi dammar cigaba da zama a kujerar sa duk da daukan matakin ya jawo masa bakin jinni wurin jama’a da dama, har daga cikin jam’iyyar APC. Badar
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna mai ci a yanzu wato Malam Nasir Ahmad El-Rufai a zabe mai zuwa na shekarar 2019. El-Rufai ya sani cewa zan fito takarar neman
Dantsoho ya bayar da wannan sanarwan ne a ofishin hukumar da ke Kaduna a yau Laraba 23 ga watan Mayu. Ya kara da cewa an samu ragowar N44,615 idan aka kwatanta da kudin kujera a barar wato shekarar 2017. Dantsoho ya ce: "An cinma
Ko a bara ma sai Sheikh DCP Ahmad Abdulrahman ya gabatar da Tafsiri, sai dai ya bayyana cewa marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ne ya basu kwarin gwiwar shiga aikin Yansanda don su kare mutuncin addinin Musulunci.
Jihar Kaduna
Samu kari