Jihar Kaduna
Kwanaki shida gabanin gudanar zaben kujerar gwamna da ta 'yan majalisun dokoki na jihohi a ranar Asabar, 9 ga watan Maris, daya daga cikin manema takarar kujerar gwamna a jam'iyyar PDP na jihar Kaduna ya yi watsi da jam'iyyar.
Twitter wata kafar sadarwar zamani ce dake hada daruruwan miliyoyin jama’a abota, ta wannan kafa ne Allah Ya hada jarumin Hollywood kuma bakar fata, Kevin Hart da wannan matashi mai zane zane a jahar Kaduna, Eli Waduba.
Biyo bayan samun nasarar sa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa 'yan uwan wadanda mummunan ta'addancin masu ta'ada ya ritsa da su cikin garuruwan Sakkwato da kuma Kaduna a kwana-kwanan nan.
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar APC, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya lallasa abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019.
A yayin da ake cigaba da zaben 2019, mun ji cewa El-Rufai da Matan sa 3 sun yi zabe a Unguwar Sarki. El-Rufai yace ba zai yi tsallaken layi ba, ya bi bayan jama’a domin kada kuri’a inda aka kai kusan 11:00 ba a fara ba.
Atiku ya taki sa’a bayan sakamakon zaben Kaduna ya fara fitowa bayan dogon lokaci. Jam’iyyar PDP ta fara 2019 a Kaduna da Bismillah inda aka ji Alhaji Atiku Abubakar ya samu nasara a karamar hukumar Kaura.
Mun ji cewa PDP tayi nasara a akwatin Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Sambo. APC ta sha kasa a hannun Jam’iyyar PDP a rumfar Namadi Sambo. PDP ta doke Shehu Sani da Uba Sani a akwatin Namadi Sambo.
Mun ji cewa Mataimakin Gwamnan Kaduna El-Rufai ya sha kasa a Garin sa. Barnabas Bantex ya gaza kawowa Jam’iyyar APC akwatin Kauyen da ya fito a Kaduna. Danjuma La’ah ne ya doke Bala Bentex.
Rundunar sojin sama (NAF) ta 453 da ke jihar Kauna ta bayyyana cewar ta kama wasu ‘yan bindiga 10 da ake zargi da aikata laifukan ta’addanci tare da kwace shanu 57 daga hannun su. A jawabin da ya gabatar ga manema labarai a Kaduna
Jihar Kaduna
Samu kari