Jihar Kaduna
Wata kungiya mai zaman kanta (DARE) ta fara bawa matasan Kaduna horo a kan sabuwar fasahar amfani da sarrafa bola, musamman domin amfani a gine-gine. Sabuwar fasahar zata bawa matasan damar koyon sarrafa bola domin yin rufi a gida
Jiya ne Bala Bantex yace El-Rufai da Shugaba Buhari za su zarce babu tantama a 2019. Mataimakin na Gwamna El-Rufa’i ya fadawa jama’an Garin Zonkwa cewa lokacin kurum su ke jira su ji hukumar INEC ta sanar da hakan.
Najeriya kasa ce mai johihi 36 da kuma babban birnin tarayya. A kullum dai ana kara samun cigaba da sauye-sauye a jihohin domin inganta rayuwar al'ummar da ke zaune. Shin ko kun san wane jihohi ne suka fi cigaba a Najeriya a sheka
Wata mata da aka boye sunanta ta haife wani jariri da kamanninsa suka fi yanayi da na biri bayan ta sha da fama da nakuda a babban asibitin garin Kagarko a jihar Kaduna. Matar, 'yar asalin kauyen Sabon Iceh ta haifi wannan jariri
A daren jiya, Juma'a, ne aka yi jana'izar marigayi AVM Hamza Abdullahi a mahaifar sa, garin Hadejia, dake jihar Jigwa. Manyan 'yan siyasa, shugabannni masu ci da tsofi, malamai da sarakuna sun halarci jana'izar da aka yi a daren
Dansanda mai shigar da kara, Sajan Chidi Leo ya shaida ma kotun cewa Elijah ya aikata wannan laifi ne a ranar 27 ga watan Disamba na shekarar 2018 a gidansa, inda yace bayan nan ne sai Amaka ta kai kararsa Caji ofis da nufin a bi
Shugaban kasuwar ya bayyana gobarar a matsayin wata jarrabi, inda yace ta girgiza yan kasuwar kwarai da gaske, kuma ta janyo musu mummunar asara, don haka yayi kira ga gwamnatin jaha data karamar hukuma dasu kai musu dauki.
Kakakin hukumar 'yan sandan na jihar Kaduna, Yakubu Sabo ya tabbatar da afkuwar harin na Katura inda ya ce an kashe mutane hudu yayin da wasu uku kuma sun samu rauni. "A jiya Lahadi misalin karfe 2.45 na dare wasu 'yan bindiga da
Hukumar soji ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aiki da rundunar soji a matsayin manyan ofisoshi (SSC) da (DSSC) na shekarar 2019. Za a fara tantance wadanda sunayensu suka fito daga ranar 4 ga watan Janairu zuwa rana 18
Jihar Kaduna
Samu kari