Jihar Kaduna
Domin bayyana farin cikinsa, tare da godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Dakta Shehu Idris ya baiwa shugaba Buhari kyautan wani ingarman doki.
Rundunar ta sanar da haramta ayyukan kungiyoyin ne ta bakin kaakakinta, DSP Yakubu Sabo cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta, inji majiyar Legit.ng
Za ku ji cewa Buhari zai kawo ziyara Kaduna domin bude gine-ginen Makarantar ABU. Shugaba Buhari zai zo Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ne domin kaddamar da ginin CBN a cikin karshen makon nan.
PDP ta ce INEC ta karawa Nasiru El-Rufai kuri’un haram a zaben Kaduna. Isa Ashiru Kudan da PDP su na so kotu ta rusa wasu kuri’u. Jam’iyyar ta nemi a zaftare kuri’u 391,741 na APC a zaben.
Labari ya kai gare mu cewa Ummi El-Rufai ta shirya taron godiya na kwana 4 a Kaduna bayan zarcewar mijin ta a 2019. Matar gwamnan ta ke cewa ba za a yi da-na-sanin sake zaben Mai gidan ta ba a Kaduna.
Wani soja da aka kora a aiki mai suna Lance Corporal Khalid Mohammed, an bayyana shi jiya Laraba tare da wasu mutane 78 da rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama da laifin fashi da makami...
Wata babbar kotun majistri dake zamanta a garin Kaduna ta bada umarnin garkame wani katon banza dake sana’ar leburanci, Abubakar Mohammed a gidan Kurkuku sakamakon gurfanar dashi da aka yi a gabanta kan zarginsa da yi ma wata yari
Sunayen sun hada da tsofaffin ministocinsa da suka yi tare daga 2015 zuwa 2019, akwai kuma tsofaffin gwamnoni, tsofaffin Sanatoci da kuma sabbin fuskoki da dama wadanda sune suka fi yawa, kamar yadda Legit.ng ta gano.
Dazu nan Mahaifiyar Shuaibu Mikati ta rasu a Jihar Kaduna. Mahaifiyar ta sa mai suna Hajiya Abida ko kuma a ce Goma ta rasu ne a cikin karamar hukumar Giwa ta na mai shekara 80.
Jihar Kaduna
Samu kari