Jihar Kaduna
Da ya ke bajakolin masu laifin a hedikwatar 'yan sanda ta Kano da ke unguwar Bompai, kwamishinan 'yan sanda a jihar, Ahmed Iliyasu, ya ce an sace yarinyar nan a kusa da gidan iyayenta. Ya kara da cewa wata tawagar jami'an 'yan san
Tun bayan kwantar da Moda, manyan jaruman fina-finan Hausa da suka hada da Ali Nuhu da manyan darektoci irinsu Falalu Dorayi ke zarya zuwa asibitin da aka kwantar da shi domin duba lafiyarsa. Moda na daga cikin jaruman fina-finan
Majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Alhamis, 4 ga watan Yuli ta tabbatar da mutane 11 wadanda gwamna Nasir El-Rufai ya gabatar a matsayin kwamishinoni a jihar.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya shirya tsaf domin gabatar da jerin sunayen sabon majalisarsa a gaban Majalisan dokokin jihar.
Za ku ji yadda Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai zai nada manyan Kwamishinoni da mukarrabai. Tsakanin yau ko gobe za a ji sunayen Kwamishinonin El-Rufai a Kaduna.
An kama wani soja dan shekara 32 mai suna Corporal Koza Yabiliok, a jihar Kaduna da laifin sayar da alburusai ga wasu wadanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suke addabar mutanen yankin shekara da shekaru...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya kai ziyarar ban girma fadar Sarkin Gombe, Mai martaba Abubakar Shehu-Abubakar a yau Asabar 29 ga watan Mayu. El-Rufai ya ziyarci fadar sarkin ne tare da takwararsa na jihar Gombe, Alhaji Mu
Shahararren malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kano, kuma limamin Masallacin Sahaba, Sheikh Muhammad Bin Uthman, ya ce duk wani mutumi da ya fito ya ce azumin 'Sittu Shawwal' bidi'a ne, ya fada ne kawai saboda jahilci...
Kotun daukaka kara ta jihar Kaduna ta ce ta sanya ranar Alhamis 27 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta saurari karar da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ya kai mata, inda ta bukaci kotun ta bada umarnin sake kirga kuri'u, karar..
Jihar Kaduna
Samu kari