Jihar Kaduna
A ranar Alhami ne Legit.ng ta wallafa cewa jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kaduna sun bankado wani gida a cikin garin Kaduna da aka tara yara masu kananan shekaru da masu matsakaita shekaru, wasunsu kuma daure da
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an samu wasu yara masu matsakaicin shekaru da aka samesu da mari a kafafuwansu, sai dai mutanen da suka tara yaran a gidan sun bayyana cewa gidan horo ne, ma’ana suna horas da kangararrun yara ne.
An ga alamun zubar jini a kan zanin gadonta da tufafinta da dakinta na kwanciya har zuwa bandaki da kuma wurin ajiye motar ta, inda aka gano motar ta bata nan." Daily Trust ta rawaito cewa rundunar soji ta saka ido a kan masu yi
Wata kotun Majistare da ke zama a Zaria, jihar Kaduna, ta tsare wata matar aure, Misis Nnennaya Edmond, a gidan yari kan zargin watsama wata mata mai goyo da danta mai watani 10 ruwan zafi.
Wannan mugun mutumi sunansa Bello Audu ana yi masa inkiya da Yellow ya bayyana cewa shi da kansa ya yi garkuwa da sama da mutane 50 a kan babbar titin Kaduna zuwa Abuja, kuma ya kashe sama da mutane 10.
Wata budurwa yar shekara 19 ta gamu da fushin kotu bayan an gurfanar da ita gaban kotun kan tuhumarta da ake yi ta’ammali tare da sha da busa tabar wiwi a bainar jama’a
A rahoton da jaridar The Punch ta ruwaito, Alkali Shehu ya ce bulala 80 shi ne hukuncin da shari'a tayi tanadi ga duk wanda aka akama da laifi makamancin wanda Zainab ta aikata na shaye-shayen kayan maye.
Gwamnatin jahar Kaduna a karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ta bayyana cewa ta fara shirye shiryen kawar da tsarin rubuta jarabawa da takarda da biro domin rungumar tsarin kimiyya da fasaha wajen amfani da na’urar kwa
Wani magidance dan shekara 45, Hassan Muhammad ya roki wata kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a unguwar Magajin Gari cikin garin Kaduna data kwato masa yayansa guda 3 daga hannun tsohuwar matarsa Bilkisu tunda dai ta sake aure
Jihar Kaduna
Samu kari