Jihar Kaduna
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya rattafa hannu kan dokar kasafin kudin shekarar 2020 a ranar Litinin, 2 ga watan Disamba a ofishinsa dake fadar gwamnatin jahar, gidan Sir Kashim Ibrahim.
Wani jarumi daya shahara wajen kama barayi da miyagu a jahar Kaduna, Shehu Musa Aljan ya sake samun nasara yayin da yayi arangama da wasu gungun yan bindiga da suka tattara shanun mutane da nufin haurawa dasu gadar Kaduna.
Hankulan mazauna birnin Kaduna sun tashi, sakamakon rushe sama da gidaje 300 da cibiyar habaka birane ta jihar Kaduna (KASUPDA) ta yi. Wasu gidajen da aka rushe din ana kan ginasu ne, wasu daga ciki kuma an kammala har an tare.
Babban hafsan sojan kasa, laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ya gudanar da gyara a tsohuwar makarantar firamarin da ya yi, LEA Unguwar Sarki Kaduna, sa’annan ya baiwa makarantar kyautan littafan karatu guda 1,000.
Mazauna yankin da abin ya faru sun bayyana cewa 'yan bindigar sun yi ta harbe-harbe bayan isarsu unguwar, mai makwabtaka da Falwaya, lamarin da suka ce ya hana su cigaba da barci saboda fargaba. Daya daga cikin mai unguwannin yank
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya amince a batar da Miliyan 100 domin gyara gidajen mari. Gwamnatin Kaduna ta amince da maida gidajen irin samfurin ginin zamani.
Jami’an ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wata matashiya mai shekaru 23 a duniya a kan zarginta da sokawa masoyinta mai shekaru 34 wuka. An gano cewa, sunan wacce ake zargin Aisha Abdullahi kuma ta yi yunkurin ba saurayin nata...
Rundunar Yansandan jahar Kaduna ta sanar mutuwar wasu mutane hudu a hannun wasu gungun Fulani makiyaya yan bindiga a unguwar Marban Agban dake cikin masarautar Kagoro cikin karamar hukumar Kauran jahar Kaduna.
Abubakar Musa, sirikin babban dan kasuwar nan na jihar Kaduna, Sani Dauda ya warware abinda ke tsakaninsa da sirikinsa da yasa har jami'an 'yan sanda suka cafkesa.
Jihar Kaduna
Samu kari