Jihar Kaduna
Sai dai, jama'a sun balle tagar daya daga cikin bandakan gidan tare da kubutar da mijin marigayiyar, Sani Yahaya Jumare, tare da garzaya wa da shi zuwa asibiti mafi kusa. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa gobara ta tashi a gidan
Majiyar Legit.ng ta ruwaitojirgin ya tashi daga tashar jirgin kasa dake garin Rigasa na jahar Kaduna da misalin karfe 10 na safe, sai dai bai yi nisa ba ya ci karo da yan bindiga a daidai garin Katari, kimanin kilomita 70 kafin sh
Wasu mutane sanye da kakin sojoji sun yi awon gaba da wani dan kasuwa mai suna Allhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa, daga gidansa dake Kakuri. Mutanen sun kai 20 kuma sun isa gidansa ne wajen karfe 3
Da yake sanar da karbar tallafin na'urar, babban darektan asibitin, Farfesa Ahmed Hamidu, ya bayyana cewa samun na'urar zai taimka matuka wajen kawo karshen wasu kalubale da asibitin da ya dade yana fuskanta wajen gudanar da aikin
Wata kungiya mai zaman kanta, gidauniyar Aid Foundation ta bayyana cewa ta kammala shirin daukan ma’aikata miliyan daya domin su gudanar da aikin shuka bishiyu guda 300,000 a unguwanni 35 a fadin jahar Kaduna.
A cewarsa, manyan malaman addinin Islama, masu rike da sarautar gargajiya da sauran kungiyoyin tabbatar da zaman lafiya daga jihohin arewa 19 sun halarci Cocinsa ranar bikin Kirsimeti. Ya bayyana cewa hakan ya nuna cewa 'yan Najer
Wata mata wacce har yanzu ba a gano sunanta ba ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani sakamakon hotunanta face-face cikin jini da ke yawo. Kamar yadda ake zargi, mijin matar dan sanda ne ma’aikaci a jihar Kaduna...
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mika mulkin jahar Kaduna ga Kaakakin majalisar dokokin jahar Kaduna, Aminu Abdullahi Shagali, a matakin rikon kwarya.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, wasu kananan yara su uku sun gamu da ajalinsu a sakamakon ruftawa da kasa ta yi dasu a unguwar Rigasa na karamar hukumar Igabin jahar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari