Jihar Kaduna
Gwamna El-Rufai zai dauki tsattsauran mataki a game da COVID-19. Kwamishinar yada labarai ta jihar Kaduna, Dr. Amina Mohammed-Baloni ta shaidawa ‘yan jarida.
Gwamnatin Kaduna ta yi wa Malaman lafiya tanadin musamman. Gwamna Nasir El-Rufai zai dauki nauyin iyalin Likitocin da su ka mutu wajen kula da masu COVID-19.
Lamarin ya faru ne a ranar Juma’ar a yayin da yan bindigan suka yi ma yan bangan kwantan bauna a kauyen da bai wuce nisan kilomita 4 zuwa kauyen Buruku ba.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 12:01 na safiyar ranar Litinin, 04 ga watan Mayu, 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba
Dakta Amina ta bayyana cewa alkaluman almajiran da ke dauke da kwayar cutar zai cigaba da hauhawa, saboda har yanzu akwai wadanda sakamakon gwajinsu bai fito ba
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa cutar korona ta kashe mutum na farko a jihar kuma an samu karin mutum uku dauke da cutar. Kwamishinar lafiya ta jihar, Dr
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce mutum hudu ya harba da cutar coronavirus a jihar amma duk a halin yanzu sun warke. El-Rufai, wanda shine mutum na fa
A yanzu dai kam ba sabon labari ne yadda annobar Coronavirus ta bulla a Najeriya, da kuma yadda take cigaba da ruruwa a tsakanin jahohin kasar tana yi ma jama’a
An cakuda mutane da dabbobi domin yin basaja wajen shigar da su jihar Kaduna. Wannan ba shine karo na farko da aka samu mutane a boye a cikin manyan motocin dak
Jihar Kaduna
Samu kari