Jihar Kaduna
An kama matashin ne bayan wata kungiyar lauyoyi ta shigar da korafi a ofishin kwamishinan 'yan sanda na Kano a kan cewa ya zagi annabi Muhammad a shafinsa na
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kashe wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya mai mukamin Inspekta a garin Falwaya dake kan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna.
A jiya ne gwamnatin jihar Kaduna ta sake sauya salon bude jihar na kwanaki biyu don siyayya kafin a ci gaba da zaman gida. Daga yanzu za a dinga bude jihar ne a
An kama motocin ne ranar Litinin a kauyen Sabon Gida da ke yankin karamar hukumar Ikara yayin da suke kokarin shiga jihar Kaduna. Manyan motocin sun yi yunkurin
Dakta Baloni ta bayyana cewa an mayar da almajiran zuwa cibiyar duba cututtuka ma su yaduwa, wacce ke zaman cibiyar killacewa ta jihar Kaduna. Kazalika, ta sana
Shugaban karamar hukumar ya bayyana garuruwan da lamarin ya shafa kamar haka; Aboro, Sabon Gida, Ungwan Bera, Janda, Ungwan Goma, da kuma Kurmin Goro......
A jiya El-Rufai a kawo tsauraran sharuda domin hana yaduwar COVID-19 a Kaduna. Daga ciki shi ne kara wa’adin zaman gida da kwana 30, da wajabta tsummar fuska.
Wasu jami’an yan sanda sun tarwatsa dandazon mutane da suka halarci zaman makokin wani matashi a jahar Kaduna. An gudanar da zaman makokin ne a ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da samun karin mutum daya mai dauke da cutar Covid-19, kwamishinar lafiya ta jihar, Dr Amina Mohammed Baloni ta sanar. A taka
Jihar Kaduna
Samu kari