Jihar Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutum 3 da aka yi garkuwa dasu a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna., Manjo Janar John Enenche ya sanar.
Wata mata mai shekaru 33 da yayarta a Kaduna sun shiga hannun jami'an tsaro bayan an kamasu suna birne jaririya da ranta a Kadun, shafin Linda Ikeji ya ruwaito.
Yayin zaman kotun da aka gudanar ranar Litinin, A. A. Ibrahim (SAN), lauyan da ke kare Shehu Sani ya ce wanda ya ke karewa bai samu damar halartar zaman kotu na
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar wani matahsi mai shekaru 17 a karamar hukumar Zaria yayin da kungiyar 'yan banga jihar suka kama shi.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta bukaci mambobinta da dukkanin ma'aikatanta da su je su yi gwajin cutar korona bayan wani ma'aikacinta ya harbu da annobar.
Rundunar sojin Najeriya ta dakile wani hari da 'yan bindiga suka yi kokarin kai wa a kauyen Kwauya-Tsamiya da ke jihar Kaduna, sun kuma kwato shanu a wajensu.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen sake rufe jihar idan har annobar korona ta ci gaba da yaduwa a tsakani.
Cibiyar gwajin, ta zamani, za ta ke zagayawa a sassan birnin Kaduna domin gudanar da gwajin cutar korona a kan mazauna garin. Kungiyar USAID ta kasar Amurka ce
A cewar sanarwar, gwamnati ta dauki wannan mataki ne bisa shawarar da kwamitin yaki da annobar korona a jihar ya bayar. Daga yanzu, shingen kan hanya da aka yar
Jihar Kaduna
Samu kari