Jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna na Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ta sanya dokar kulle na tsawon sa'o'i 24 a wasu kananan hukumomi biyu na jihar bayan barkewar rikici.
Mambobin majalisar dokokin jihar Kaduna sun tsige mataimakin kakakin majalisar, Hon. Mukhtar Isa Hazo. Sun tsige shi ne bayan wani zabe da aka gudanar a tsakani
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, wanda ya ziyarce shi a fadarsa da ke Asorock a
Hauwa'u ta ce jariri daya namiji daga cikin 'yan hudun da ta haifa ya mutu kafin su karasa asibitin ABUTH Ta ce ragowar jarirai uku na bangare na musamman domin
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sassauta tsauraran dokokin da ya kafa don dakile annobar korona. Masallatai, manyan shaguna da coci na ciki.
Hukumar kula da harkokin da suka shafi hasken wutar lantarki a kasa (NERC) ta sanar da shirinta na tilasta fara amfani da matakin da ta dauka na hana yanke wuta
Rikicin kabilanci ya sa an kashe wasu matasa hudu a kauyukan Doka sa Kallah da ke karamar hukumar Kajurun, Kaduna sakamakon zarginsu da yi wa Fulani leken asiri
A karkashin shirin raba irin noma ga manoma a fadin Najeriya, ma'aikatar harkokin noma da raya karaka ta kaddamar da rabon irin noma ga manoman jihar Kaduna Min
Alkali ya bukaci Gwamnatin El-Rufai ta biya miliyoyi ga wanda aka tsare a 2017. Alkalai uku ne su ka zauna su ka yanke wannan hukunci a ranar Juma’ar da ta wuce
Jihar Kaduna
Samu kari