Jihar Kaduna
Kungiyar SCSC ta ce dole a hallaka su Zamani Lekwot domin a zauna lafiya a Kaduna. Ta ce sai an dauki wannan mataki idan ana son kawo zaman lafiya a Kaduna.
Bayan shefe watanni da-dama, gwamnatin El-Rufai ta kafa matakai da sababbin tanadi domin komawa kasuwanci a Kaduna. A karshe Gwamna ya ji kukan mutanen jihar.
Hedkwatar rundunar tsaro ta tura rundunonin tsaro na musamman zuwa kudancin Kaduna yayinda ake fama da tashe-tashen hankula da ya-ki-ci ya-ki cinyewa a yankin.
Hausawan karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna sun nemi gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya samar musu da masarauta domin suma su ci gashin kansu.
A ranar Litinin ne jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta sanar da janye dakatarwar da ta yi wa tsohon mamba a majlisar dattijai, Sanata Suleiman Hunkuyi, da saur
Yayin bajakolin 'yan bindigar, kwamandan runduna ta 7 da ke kudancin jihar Kaduna, Kanal David Nwakonobi, ya ce an kama ma su laifin ne bayan samun sahihan baya
Dazu nan mu ka ji cewa Gwamnan Jihar Kaduna ya yi sababbin nade-naden mukamai. Dr. Usman Ahmed Danbaba ya shiga cikin masu ba mai girma gwamna El-Rufai shawara.
Da ya ke tabbatar da hakan ga manema labarai, shugaban hukumar kula da titunan jihar Kaduna (KADRA), Injiniya Mohammed Lawal Magaji, ya ce an bayar da kwangilar
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya kalubalanci ma su rike da sarautar gargajiya a kudancin jihar a kan su nuna wani wuri da aka kwace a yankunansu tare da mika
Jihar Kaduna
Samu kari