Jihar Kaduna
'Yan bindiga sun sake kai hari kan al’umman Zipkak da ke karamar hukumar Jama’a na jihar Kaduna inda suka kashe mutum tara duk da dokar kullen da aka saka.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya mince da yin sallar idin babbar sallah a fadin jihar Kaduna. Ya ce a tabbatar da yin sallar a filin Allah.
Ministan ya bayyana cewa kaddamar da sabbin aiyukan yana daga cikin manufofin gwamnatin shugaba Buhari na fadada hanyoyin shigowar kudi, tabbatar da tsaro, da k
Jami'an 'yan sandan jihar Kaduna sun yi nasarar kama wasu tarin miyagu da suka shahara a fannin garkuwa da mutane, fashi da makami, satar dabbobi da sauran su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyya ga 'yan uwa da iyalan babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Alhaji Umar Gaba, wanda ya rasu.
‘Yan bindiga sun sake kai farmaki kauyen Gan da ke yankin zangon Kataf a jihar Kaduna, sun halaka mutane takwas a yayinda suka dunga harbi babu kakkautawa.
Mun tura jami'an tsaro zuwa yankin, amma ya zuwa yanzu ba zamu iya tabbatar da adadin mutanen da suka ransu ba. Zan tuntubeku da zarar mun samu karin bayani,"
Mu na da labari cewa su Mutanen Tukur-Tukur sun nemi Gwamna ya karbo masu filayensu. Yanzu an jefa Gwamnatin Kaduna cikin rigimar filaye da Sarakuna a Zariya.
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kalubalanci shugabanni a Zango Kataf da su fallasa gurbatattun mutanen da ke haddasa rikice-rikice a garuruwansu.
Jihar Kaduna
Samu kari