Jihar Kaduna
A makon nan muka ji cewa an rufe shagunan Bet9ja, KingBet da Derby Lotto a Kaduna. KADIRS ta ce ana bin kamfanonin bashin haraji na kusan Naira miliyan 500.
Wasu yankuna na karamar hukumar Kudan ta jihar Kaduna, sun fuskanci ambaliyar ruwan sama wanda ya janyo mutuwar rayuka uku tare da salwantar gidaje masu yawa.
Za ku ji duk yadda mai Coronavirus ya ke cin N400, 000 a gadon asibiti a Kaduna, bayan mun samu wani jawabi daga bakin Kwamishinar lafiya, Amina Mohammed-Baloni
Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 21 ciki harda yan gida daya su 17 a garin Udawa da ke karamar hukumar Chikum na jihar Kaduna, sun jikkata wasu da dama.
Kungiyar Kiristoci ta kasa reshen jihar Kaduna (CAN) tare da shugabannin kungiyoyin Kiristoci na kudancin Kaduna, a ranar Talata sun ki halartar taron sasanci.
Ko a kwanakin baya gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa ta saka irin wadannan na'urori a cikin birnin Kaduna domin inganta tsaro da saukakawa jami'an tsaro
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III, ya magantu a kan lamarin kashe-kashe da ya ki cinyewa a yankin kudancin Kaduna, ya ce ya zama dole a dauki matakin gaggawa.
Yan bindiga a Birnin Gwari sun halaka wani hazikin jami’in sojan sama kuma jami’i mafi hazaka a wani horo na musamman na rundunar sojin sama, Muhammad Auwal.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin makiyaya ne a ranar Lahadai, sun kai hari yankin Adara da ke Buda a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Sun kashe mutum uku.
Jihar Kaduna
Samu kari