Jihar Kaduna
Fasto Emmanuel Nuhu Kufe na babbar cocin Throneroom da ke Kafanchan, ya ce jama'a na zuwa wurinsa da bukatar ya siya musu makamai da bindigu don kare kansu.
A makon jiya ne Mataimakin Shugaban kasa ya yi magana game da kashe-kashen a Kaduna. Yemi Osinbajo ya ce dole Gwamnati ta kare mutane idan ana son zaman lafiya.
Har ila yau, 'yan bindigar sun yi awon gaba da dan sanda maras lafiya, yarinya mai shekaru 14, jami'in NSCDC da kuma mai gadi. Yan bindigar sun fara kai harin
Kazalika, shaidar ya bayyana cewa 'yan bindigar da su ka sace jami'an tsaron sun sake kai farmaki gidan Mista Elijah Dreams, shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa
Archbishop na jihar Kaduna kuma Bishop na Wusasa, Reverend Dr. A.B. Lamido, ya ce 'yan siyasa ne a Najeriya suke tada rikici na addini, kabilu da sauransu...
Dandazon jama'a sun yi turuwa a manyan hanyoyin Kaduna domin yi wa dakatacen Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi maraba da zuwa jihar karo na farko bayan tsige shi.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne bankin duniya ya yi tayin bawa jihohi tallafin jimillar dalar Amurka $1.5bn domin rage radadin matsin tattalin arziki da aka
Sadiya Idris yarinya ce mai shekaru 19 a halin yanzu, wacce ta bace a 2013 a garin Kaduna kuma ta dawo gida a shekarar 2020 bayan shekaru bakwai da ta yi a Jos.
Mahara sun kai farmaki kauyen Ungwar Gankon da Maro da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, sun halaka mutum goma sha tare da jikkata wasu da dama.
Jihar Kaduna
Samu kari