Jihar Kaduna
Mutanen da basu gaza mutane 16 yan asalin karamar hukumar Danbatta ne suka gamu da ajalinsu a babban titin Kaduna zuwa Abuja, Vanguard ta ruwaito. Wata majiya d
Hadimin gwamnan ya kara da cewa babu abinda zai hana gwamnan Kaduna ya sake saka dokar kulle jama'a matukar basu kiyaye sharudan kare kai domin dakile yaduwar
Matar da mijinta ke a hannun masu garkuwa da mutane Alaramma Abubakar Muhammad ta haifi 'ya'ya maza guda uku, yan kwanaki bayan sace shi a hanyar garin Kaduna.
Sama da shekaru kenan muna sanarwar jan kunne da gargaɗar jama'a kan kada su siya, ko su siyar, ko su saka kansu cikin dukkan wata hada-hada ko cinikayyar malla
Da ya ke magana da manema labarai bayan kammala taron, Sanata Sani ya bayyana cewa ya na aiki a kan kudirin neman sake fasalin 'yan sanda domin fuskantar kaluba
Hedkwatar tsaro tace rundunar sojin sama ta Operation Thunder Strike, sun samu nasarar ragargazar 'yan ta'adda a sansaninsu dake wuraren dajin Kuduru a Kaduna.
A shekarar 2014 aka nada shi a matsayin babban darektan hukumar NCAA, inda ya shafe shekaru 5 yana jagoranci kafin ya mika mulki ga shugaba mai ci, Kaftin Musa
A baya Legit.ng Hausa ta rawaito cewa gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarun rundunar soji sun kubutar da matafiya 39 da 'yan bindiga suka sace yayin d
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana damuwarsa akan rashin damar bayar da umarni ga 'yan sanda akan kashe-kashe da tabarbarewar tsaro a Najeriya.
Jihar Kaduna
Samu kari