Jihar Kaduna
Malamin Jami’ar ABU Zaria ya aikawa Gwamna El-Rufai budaddiyar wasika. A wasikar ta sa, Muhammad Hashim Suleiman ya ba gwamnan Kaduna shawararwari da sauransu.
Wata babban kotu a Jihar Kaduna, a ranar Talata, ta yankewa wasu mata biyu yaya da ƙanwa (Maryam da Rukaiya) hukuncin gidan yari an shekaru 10 saboda satar nair
Rundunar Operation Thunder Strike ta mayar da harin 'yan bindiga da daren Litinin a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Daily Nigerian ta ruwaito yadda 'yan ta'adda.
Sojojin Najeriya sun dakatar da harin wasu 'yan bindiga a anguwar Sabon Birni da ke karamar hukumar Igabi a cikin jihar a ranar Asabar, 21 ga watan Nuwamba.
Auwalu Umar, darektan hulda da jama'a na jami'ar ABU, ya tabbatar da kai harin, inda ya bayyana cewa 'yan bindigar sun dira gidan Farfesan da misalin karfe 12:5
Wani hari da 'yan bindiga suka kai a Rigasa mai tashar jirgin ƙasa a Jihar Kaduna ya yi sanadiyyar mutuwar mutum daya a daren ranar Juma'a, 20 ga watan Nuwamba.
Sakamakon umarnin da muka karɓa daga shugaban ƙasa akan a faɗaɗa tituna,muna buƙatar sake taswirar don samar da gurbin gadajoji daban daban har guda 40 a wannan
A ranar Alhamis ne wata babbar kotun jihar Kaduna ta sake daga sauraron shari'ar shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim El-zakzaky, zuwa ranar 25 ga watan Jana
Wani Manjo Janaral da Kanal ɗin soji sun bada shaidarsu a gaban alƙali Gideon Kurada na babbar kotun jihar Kaduna akan shari'ar Shugaban ƙungiyar Shi'a ta Najer
Jihar Kaduna
Samu kari