Jihar Kaduna
Wani dan rikon marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu ya karyata jita-jitar da ake yadawa ta cewa akwai hannun wani a mutuwar yariman Zazzau wanda ya rasu.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai ya yi umurnin sakin fursunoni goma sha biyu daga cibiyoyin gyara hali a jihar afarmar shiga sabuwar shekara.
Daga Allah muke, kuma gare shi za mu koma. A yau safiyar 1 ga watan Janairun 2020 ne kasar Zazzau ta tashi da alhinin rasuwar Alhaji Bashir Aminu, Iyan Zazzau.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta damke wani soja mai mukamin Kofur mai suna Charles Thompson a kan zarginsa da ake da sokawa mahaifiyarsa mai suna Modupe.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka 'yan bindiga 9 a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja yayin da suka yi musayar wuta da su a dare Litinin zuwa sa'o'in farkon.
Za ku ji labarin wani da ya yi kwana da kwanaki tsare a dajin Birnin Gwari. Mutumin da aka yi garkuwa da shi, ya ce ya ga ana horas da kananan yara a daji.
A kalla mutum bakwai da suka hada da 'yan sa kai niyu suka mutu bayan 'yan bindiga sun bude musu wuta a kasauwar mako ta Galadimawa da ke karamar hukumar Giwa.
Sannan sanarwar ta cigaba da cewa, "Saude ta fara aikin gwamnati a shekarar 2015 bayan gwamna El-Rufa'i ya nada ta a matsayin mai bayar da shawara kafin daga bi
A cewar El-Rufa'i, "bugu da kari a kan matakan da aka dauka a makon da ya gabata, gwamnatin jihar Kaduna (KDSG) ta umarci ma'aikata daga kasa da mataki na agida
Jihar Kaduna
Samu kari