Jihar Kaduna
Dakarun soji karkashin rundunar Operation Thunder Strike a daren Litinin sun halaka 'yan bindiga biyu a kan titin Sabon Iche-Kagarko a karamar hukumar Kagarko.
A ranar Talata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa rundunar jami'an tsaro ta 'Thunder Srike' ta kaddamar da harin kwanton bauna akan wasu 'yan bindiga a
A daren Lahadi ne 'yan bindiga suka kutsa yankin Wusasa da ke karamar hukumar Zaria inda suka yi awon gaba da Wazirin Wusasa,Farfesa Aliyu Mohammed da kashe da.
Fusatattun matasan Kafanchan sun bi titin gidan man Ernmaco zuwa ofishin wutar lantarki na Kaduna suna zanga-zanga akan tashin kudin wuta da kuma rashin samu.
Allah ya yi wa mai girma sarkin Kauru na jihar Kaduna rasuwa, Alhaji Ja'afaru Abubakar, sakamakon wata 'yar gajeriyar rashin lafiya da yayi, Daily Trust ta ce.
Bashir El-Rufai, daya daga cikin yara mazan gwamnan jihar Kaduna, Gov. Nasir el-Rufai ya yi wallafar da ta tada kura a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter.
A cewarsa, 'yan bindigar sun kashe dattijuwar, Hauwa Umaru, mai shekaru 80, yayin harbin kan mai uwa da wabi da suka yi yayin sa suka kai hari kauyen Sharu da
Rikici ya barke tsakanin wasu jigogin siyasar jihar Kaduna (Uba Sani da Yusu Zailani)kan harin kujerar gwamna da kujerar sanata a yankin Kaduna ta tsakiya.
Hadiza, matar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ta bayyana alhininta akan yadda gashin dake kan mijinta ya yi furfura cikin kankanin lokaci.
Jihar Kaduna
Samu kari