Jihar Kaduna
Amaechi ya fitar da wani takaitaccen sako a sahfinsa na tuwita (@ChibuikeAmaechi) domin tabbatar da cewa da gaske ne NRC ta fara gwajin tsarin siyen tikitin jir
Wasu mazauna kauyukan Bakin kogi da Narido sun tarar da ajalinsu bayan da 'yan bindiga suka kai musu hari suka kashe a karamar hukumar Kauru da ke jihar kaduna.
A cewar wasu daga cikin matasan, sun shirya zanga-zangar ne bayan sun gano cewa Sanata Sani ya toshe duk wata kafar sadarwa da za'a tuntubarsa sannan kuma bai k
Dakarun rundunar sojin sama sun kai farmaki mabuyan yan ta'adda da ke yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun yi nasarar kawar da wasun su.
Kukah ya sake caccakar mulkin Buhari a wata huduba da gabatar jiya Laraba. Ya bayyana cewa yana da 'yancin fadin albarkacin bakinsa a kan abubuwa Najeriya.
An gurfanar kakakin PDP na Kaduna tare da wasu mutane da laifin aikata badala a otal din da aka shirya chasun badala. Masu lafin sun musa zargin da a ke musu.
Gwamnatin jihar ta saki kudadde kimanin N100m don yaqi da tamowa a fadin jihar. Gwamnatin ta bayyana tana ci gaba da shirin don inganta lafiyar yara masu fama.
Hukumar raya birnin Kaduna (KASUPDA) ta bayyana cewa ta rushe Otal din ne bisa umarnin gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i, bisa zargin shirya casun da ya saba da al
'Yan bindiga masu tarin yawa sun cimma ajalinsu sakamakon samamen tudu da na jiragen yaki da soji suka kai musu a Birnin Gwari, Giwa, Igabi da Chikun a Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari