Jihar Kaduna
Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi luguden wuta a kan yan bindiga a dajin jihar Kaduna inda suka halaka wasu da dama daga cikinsu da ke kokarin tserewa.
Mazauna Birinin Gwari a jihar Kaduna suna ta tserewa daga gidajensu saboda tsoron harin 'yan bindiga da ya tunkaro yankin. Suna barin gonaki da kayan abinci.
Wasu yan bindiga marasa imani a jihar Kaduna sun halaka wasu yara su uku tare da yin garkuwa da iyayensu mata a kan babbar titin hanyar Kaduna Birnin Gwari.
Rayuka biyu aka rasa yayin da wasu 'yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kara da sace babura hudu daga Zaria.
'Yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kame wasu bata-gari da zargin satar motoci. Sun kwato motoci biyu tare da damke masu aikata mummunan laifin satan.
Mutane shida sun rasu sakamakon hatsarin da 'yan bindiga suka haddasa a kan babban titin Kaduna zuwa Birnin Gwari. Wasu mutum shida daga cikin wadanda suka yi.
Wani saurayi a jihar Kaduna ya maka budurwa a gaban alkali bayan ya aike mata kudin motar zuwa dakinsa daga Zaria amma ta ki hallara tare da raina masa wayoo.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa, bai kamata sauran kabilu a Najeriya suke danganta dukkan makiyaya da masu kisa ba. Yace hakan zai iya jawo mummunan yaki.
Wasu da ake zargin jami'an tsaro na farin kaya ne sun kama wasu shugabannin CNG a Kaduna. Hakan ya faru ne bayan an dakatar da wani taro da kungiyar zata yi.
Jihar Kaduna
Samu kari