Jihar Kaduna
Dakarun sojin saman Najeriya a ranar Alhamis sun kashe 'yan bindiga masu yawa samamen da suka kai ta jiragen yaki a kananan hukumomin Birnin Gwari, Giwa,Igabi.
Rundunatr sojin Nigeria ta jibge dakarunta mata guda 200 a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin su bayar da gudunmawa wajen yakar 'yan ta'addar da suka addabi
Gwamnatin tarayya ta fara raba wa mata N20,000 a jihar Kaduna. Wannan yunkurin gwamnatin tarayya ne rage radadin talauci cikin jinsin mata a fadin Najeriya.
Wani dan kasuwa a wata jiha a arewacin Najeriya ya maka surukinsa a kotu a kan kudi N69,000. Surukin nasa kuwa ya musanta bin sa kudin da ake kararsa akai.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe wata mata mai cikin watanni 8 kuma ma'aikaciyar lafina a titin Kaduna zuwa Birnin Gwari bayan bude wuta a motar haya
Babban lauyan mai lambar 'SAN' ya roki kotun ta bayar da umarnin sakin Zeenat domin ta samu kulawa a cibiyar killacewa kamar yadda hukumar NCDC mai yaki da cutu
El-Zakzaky da matarsa, dukkansu basu samu damar halartar shari'arsu da gwamnatin jihar Kaduna ba wanda ya jawo ci gaba da tsare Zakzaky da matarsa a gidan yari.
Wasu wadanda ake zargi 'yan bindiga ne sun karbe wani jami'in 'yan sanda a Kafanchan. An gano gawarsa yayin da aka gano cewa sun sace bindigarsa kirar AK-47.
Hedkwatar tsaro ta dakarun sojin Najeriya ta ce sojin sama na rundunar Operation Thunder Strike ta ragargaza 'yan bindiga masu tarin yawa a dajin Chikwale da.
Jihar Kaduna
Samu kari