Jihar Kaduna
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe daliban kwalejin harkar noma da gandun daji dake unguwar Mando a cikin birnin jihar Kaduna.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce 'yan bindiga sun kalubalanci karfin mulkin Najerya don haka ya zama dole a shafesu. Ya ce ya zama dole gwamnati.
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Bamalli da sarkin Birnin-Gwari, Alhaji Zubairu Maigwari II, sun ce mutanensu sun biya daruruwan miliyoyi a matsayin kudin fansa.
Gwamnan jihar Kaduna ya karbi kashi na farko na allurar rigakafin Korona na AstraZeneca. A baya, an yiwa shugaban kasar Najeriya da wasu makusantansa, da gwamno
'Yan bindiga sun kari kauyen Ganji da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yammacin ranar Talata inda suka kashe mutum uku suna raunta wasu biyar da harsa
Rundunar sojoji a jihar Kaduna sun samu nasarar bindiga wasu bata-gari 'yan bindiga a yayin wani kwanton bauna a kananan hukumonin Chikun da Birnin Gwari..
'Yan bindiga sun kai hari unguwar ma'aikatan hukumar kula da jiragen sama sun yi awon gaba da mutum 11 da safiyar ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana ba rauni.
Gwamnan jihar Kaduna ya nada Sanusi Lamido Sanusi matsayin mataimakin shugaban hukumar KADIPA. Sanusi yayi alkawarin kawo ci gaba ga jihar ta Kaduna da KADIPA.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan da aka yi wa daya daga cikin shugabannin kuma gagararren dan bindiga mai suna Rufai Maikaji tare da kungiyarsa .
Jihar Kaduna
Samu kari