Jihar Kaduna
Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai wasu anguwanni dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, The Cable ta ruwaito hakan.
Shaguna masu tarin yawa da ke kasuwar siyar da safayan kayan motoci da ke tinin Jos a yankin Oriapata da ke jihar kaduna sun babbake sakamakon gobarar da tayi.
Gwamnatin jihar Kaduna ra amince da ranar Litinin 22 ga watan Fabrairun 2021 a matsayin bangare na biyu na komawa makarantu a fadin jihar,Daily Trust tace haka.
Babban Sufeto-Janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya tura akalla dakarun tsaro na Musamman guda 302 zuwa jihar Kaduna domin su magance matsalar ta'addanci.
Yara kanana bakwai sun samu rauni sakamakon hatsarin da ya auku bayan fashewar wani abu a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, jaridar The Cable ta ruwaito.
Wata fashewar da ake tunanin ta bam ce ta raunata yara 7 a jihar Kaduna. Halazalika a jihar ta Kaduna wasu 'yan bindiga sun harbe wasu mutane biyu har lahira.
Mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin da suka shafi tsaro, Babagana Monguno, ne ya jagoranci tawagar wakilan gwamnatin tarayya a wurin taron da aka guda
Wata tawaga a karkashin mai bawa shugaban kasa shawara akan harkokin tsaro, Babagana Monguno, za ta fara gudanar da wani rangadi domin neman mafita akan matsalo
Mahara sun kai sabon hari kauyen Baka, karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe uba da dansa a safiyar ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu.
Jihar Kaduna
Samu kari