Jihar Kaduna
Dakarun Rundunar Operationn Thunder Strike sun kashe 'yan bindiga biyu yayin da wasu suka arce da miyagun raunika a samamen da suka kai sansanin 'yan bindiga.
An samu rabuwar kai tsakanin Gwamna Nasir El-Rufai da ma'aikatar ilimi ta jihar Kaduna kan batun rufe makarantu saboda matsalolin rashin tsaro da ke jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna tace ba za ta rufe makarantu ba bayan tsanantar hare-haren 'yan bindiga a makarantu, yankuna da kuma sauran sassa jihar Kaduna Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddada matsayinsa na Allan bar bazai tattauna da 'yan bindiga ba. Yace aikinsa shine tilasta bin doka da oda ba wa'azi garesu ba.
Rayyukan mazauna jihar Kaduna uku ke salwanta a kowanne ranar cikin kwanaki 365 na shekarar 2020 hakan ke nuna jimmalar mutane 937 yan bindiga da wasu sauran mi
Wasu daga cikin daliban da aka sace a safiyar yau a jihar Kaduna sun tsere daga hannun 'yan bindiga yayin da 'yan bindigan ke kokarin sace wasu shanu a wani yan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindiga kan hari da suke yawanta kai wa wasu makarantu a arewacin Najeriya. Shugaban kuma yace zai dauki mataki.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan bindiga suka sake zama abun tsoro a wajen jiharsu ta Kaduna. Ya kuma bukaci hukumomi su dauki mataki cikin gaggawa.
A wani yunkuri na sace dalibai a jihar Kaduna, jami'an tsaro da suka hada da sojoji da 'yan sanda har ma jami'an sa kai sun kori 'yan bindiga a makarantar Ikara
Jihar Kaduna
Samu kari