Jihar Kaduna
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna ya bayyana cewa zai bar jihar da zaran ya kammala wa’adin mulkinsa, cewa saboda hakan ma gida daya ya mallaka a cikin jihar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace ba zai baiwa wani mai garkuwa da mutane ko sisi ba koda kuwa dansa ne yake hannunsu. Ya sanar da hakan a wata hira.
Gwamna El-Rufai ya bayyana cewa, dukkan 'yan bindiga ko a ina suke a Najeriya ya kamata a kamesu a ji dasu. Ya ce, babu wanda ya cancanci rayuwa a cikinsu.
Wani dan Najeriya ya bayyana dalili da yasa ya fara tunanin gina gida da robobin ruwa. Yanzu haka dai ya kammala, kuma ya ce ya fi gidan siminti dadin zama nesa
Sojoji sun samu nasarar kubutar da dalibai 5 cikin 39 wadanda 'yan bindiga suka yi garkuwa dasu a FCFM dake Kaduna. Kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana dalilan da yasa 'yan bindiga suka addabi jihar ta Kaduna da kai hari. Yace saboda jihar ba za ta bada kudin fansa bane ko kwabo.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙara jaddada matsayarta kan cewa ba zata tattauna da kowanne ɗan bindiga ba, kuma ta ce, ba ta naɗa kowa don tattaunawa da su ba.
'Yan bindiga sun kashe, Dayyabu Jafar, tsohon kansila a mazabar Gayam da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. A cewar rahoton TVC News, yan bindigan
Wata gobara a jihar Kaduna ta kone wasu motoci kurmus da kumalalata wasu shaguna a jihar Kaduna. An kuma ruwaito cewa jami'an kwana-kwana uku sun ji ranuka.
Jihar Kaduna
Samu kari