Jihar Kaduna
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da mambobin Cocin Redeemed Christian Church of God 8 a Kaduna, a ranar Juma’a, 26 ga watan Maris.
Jagoran jam'iyya mai mulkin ƙasar nan (APC) Bola Ahmad Tinubu zai jagoranci lakcar da za'a yi a wannan shekarar ta 'Arewa House' dake jihar Kaduna ranar Asabar.
Wasu ’yan bindiga sun kashe mutum 12 a wasu hare-haren da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a Jihar Kaduna da kuma yankin Ilela a jihar Sokoto.
'Yan bindiga a jihar Kaduna sun kashe manoma ta guda tara a hare-hare mabanbanta da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar. Samuel Aruwan, kw
Iyayen da har yanzu 'yayan su ke hannun 'yan bindiga sun roƙi gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i da ya nemi sulhu da yan bindigan nan ko zasu sako ɗaliban.
'Yan bindigan da suka yi awon gaba da malaman makarantar firamaren UBE a Birnin Gwari sun nemi a biya su N15m kafin su sako malaman uku da suke hannunsu a yanzu
Wasu yan bindiga sun kai hari a kananan hukumomin Igabi da Jema'a a Jihar Kaduna, inda suka kashe mutane hudu suka raunata wasu da dama, The Punch ta rwuaito.
'Yan bindiga sun halaka wasu mutum hudu da suka hada da ma;aikacin lafiya daya a kananan hukumomin Igabi da Jema'a na jihar Kaduna a ranar Litinin,sun bar wasu.
'Yan bindiga sun hallaka shugaban al'ummar Fulani a wani yankin jihar Kaduna. Sun kama shugaban na Fulani ne suka kwantar suka yi masa yankan rago har lahira.
Jihar Kaduna
Samu kari