Jihar Kaduna
Shugaban ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU, reshen jami'ar jihar Kaduna, yace ɗaliban jami'ar ka iya barinta saboda iyayen su ba zasu iya biyan kuɗin makarantar ba
Kungiyar kiristoci ta ECWA ta bukaci shugaba Buhari ya yi murabus idan ba zai iya magance matsalar tsaro da kasar ke fuskanta ba. Sun ce lamarin ya wuce misali.
Rikicin da ya dabaibaye majalisar dokokin jihar Kaduna ya dauki sabon salo bayan ayyana kujerar tsohon kakakin majalisar, Aminu Abdullahi Shagali babu kowa.
Gwamnatin Kaduna ta bayyana dalilin da yasa yan bindiga ke kashe ɗaliban dake karatu a makarantun gaba da sakandire, tace suna yi ne don su jawo hankalinta.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tura wakilai ta'aziyya ga iyayen ɗaliban jami'ar Greenfield da yan bindiga suka kashe, ta ƙara jaddada cewa ba sulhu da yan bindiga.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir ElRufai ya yi Allah wadai da harin da aka kai Cocin Haske Baptist dake Chikun. Ya ce hakan zunzurutun rashin imani ne na 'yan
A sabon harin da 'yan bindiga suka kai wani Coci a yankin jihar Kaduna, mutane 8 sun mutu ciki har da wani likita da aka kashe nan take a yayin da suka kai hari
Ƙungiyar gwamnonin arewa tayi Allah wadai da kisan ɗalibai uku daga cikin ɗaliban jami'ar Greenfield da wasu yan bindiga suka yi, sun ce zasu ɗauki mataki.
Iyayen ɗaliban da aka sace a jami'ar Greenfield, dake jihar Kaduna sun yi kira ga gwamnati da ta shigo cikin lamarin domin ba zasu iya haɗa 800 miliyan ba.
Jihar Kaduna
Samu kari