Jihar Kaduna
An yi jana'izar Alhaji Aliyu Kwarbai, Sarkin Mota, direban tsohon firimiyan yankin arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a garin Kaduna, Daily Trust ta ruwai
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki reshen jihar Kaduna ta kafa tarihi yayinda ta gudanar da jarrabawa ga masu neman takarar ciyamomi a cikinta.
Gaskiyar bayanai sun bayyana kan yadda aka sace dalibai da wata ma’aikaciyar jami’ar Greenfield daga harabar makarantar dake wani yankin jihar Kaduna ranar Tala
Daya daga cikin iyalan daliban Jami'ar Greenfield da ke Kaduna ya ce yan bindigan sun bukaci a biya Naira miliyan 800 matsayin kudin fansa kafin su sako daliban
Hukumar tara kudaden shiga na jihar Kaduna, KADIRS, ta kulle hedkwatar hukumar rarraba lantarki na jihar Kaduna (Kaduna Electric) kan kin biyan haraji da ya kai
An sake kai hari jihar Kaduna inda aka sacce daliban wata jami'a. Ba a bayyana adadin mutanen da suka sace ba, amma dai bayanai na zuwa nan gaba kadan a dakace
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da Harajin Cikin Gida (IGR) na jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) na zango na hudu na shekara ta 2020.
Iyayen daliban kwalejin horar da aikin noma da gandun dabbobi dake Afaka a jihar Kaduna, sun ce an bukaci su biya kudin fansar 'ya'yansu har naira miliyan 500.
Wata sananniyar jaruma kuma ma'aikaciyar gidan talabishin, ta rigamu gidan gaskiya bayan fama da gajeruwar rashin lafiya, ta rasu a ranar Talata a asibiti.
Jihar Kaduna
Samu kari