Jihar Kaduna
Rahotanni sun bayyana cewa, daliban kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji na jihar Kaduna 'yan bindiga sun sake su a yau dinnan biyo bayan wata tattaunawa da akay
Gwamnatin Buhari ta bayyana jimamin ta ga iyayen yaran da aka sace a jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, ta bayyana cewa, tana kan kokarin kubutar da daliban.
Gwamnatin jihar tace dakarun sojin Najeriya sun halaka wata kungiyar 'yan bindiga dake jihar.Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, wanda ya ba.
Sheikh Gumi ya yi kira ga gwamnati da kada ta ɗauki lamarin yan bindigar da suka sace ɗaliban jami'ar Greenfield Kaduna da sauki, yace ya kamata a basu kuɗin.
Biyo bayan barazanar kashe sauran daliban da ke hannunsu, 'yan bindiga sun sake sakin wani dalibi na jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, in mahaifiyarsa.
Ƙungiyar iyaye ta ƙasa, ta roƙi yan bindigar da suka sace ɗalibai a jami'ar Greenfield Kaduna da su ƙara musu lokaci a cigaba da tattaunawa don samun maslaha.
Iyayen daliban da aka sace a Kaduna sun hallara a bakin majalisar tarayya dake Abuja don nun rashin jin dadinsu da kuma bayyana gazawar gwamnati na kubutar da
Wani jirgi dauke da bututun ruwa ddaga jihar Legas zuwa Zariya dake jihar Kaduna ya yi hatsari a wani yankin babban birnin Kaduna. Babu asarar rai, amma lamarin
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta nemi gwamnatin jihar Kaduna da ta biya ma'aikatan da ta kora hakkokinsu. Hakazalika wadanda suka yi ritaya su ma a basu.
Jihar Kaduna
Samu kari