Jihar Kaduna
Bayan harin da aka kai a Kwalejin Nuhu Bamalli, Zaria, jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari unguwannin Kofar Gayan da Kofar Kona sun sace mutane da dama,
Hukumar foliteknik ta Nuhu Bamalli dake Zaria a jihar Kaduna ta rufe dukkan makarantar sai baba ta gani.Ta umarci dukkan dalibai da su gaggauta barin makaranta.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da sace dalibai da dama a harin da yan bindiga suka kai Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zaria a ranar Alhami
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gari a Kaduna inda suka yi awon gaba da mata har uku tare da yin awon gaba da wasu da dama a garin Birnin Yero dake Kaduna.
Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, yace bai samu bayani daga hukumomin tsaro ba dangane da kama yan bindigan da suka sace ɗaliban Greenfield.
Jami'ar Jihar Kaduna ta bayyana dakatar da ayyukan karatun digiri na farko a Jami'ar biyo bayan rikicin da ke tsakanin iyayen dalibai da gwamnatin jihar Kaduna.
Yan bindiga Sun kai wasu jerin hare-hare guda biyu a jihohin Zamfara da Kaduna, inda suka hallaka mutum 30 a Zamfara, sannan Suka kashe mutum uku a Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce dakarun sojoji sun dakile wani yunkurin kai wa wasu garuruwa da ke hanyar Kaduna zuwa Zaria hari, The Cable ta ruwaito. Da ya ke ta
Wasu yan bindiga sun hallaka mutum uku tare da jikkata wasu da dama akan Hanyar zariya zuwa Kaduna. Hakanan wasu yan bindiga sun kashe mutum biyu a Ƙauyen Kabai
Jihar Kaduna
Samu kari