Jihar Kaduna
A kalla mutane 10 ne suka gamu da ajalinsu a hannun yan bindiga yayin hari da harin ramuwar gayya da suka kai a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Giwa ta jihar
Al'ummar jihar Kaduna ta amince ta rabe zuwa jihohi biyu saboda gudun rikici da kokarin samar da zaman lafiya a yankunan kudu da arewacin jihar. Sun amince
Daliban jami'ar jihar Kaduna sun tsunduma zanga-zanga saboda karin kudin makaranta da gwamnatin el-Rufai ta yi ba gaira ba dalili. Sun bayyana kokensu akai.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnatocin jihohin ikon yanke adadin ƙananan hukumomin su, ba wai a maƙala wa FG ba.
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna, ya amince da sallamar wasu masu rike da mukaman siyasa guda 19 daga cikin shirin rage yawan ma'aikata dake gudana a jihar.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin El-Rufai da cin bashin da zai zama barazana ga jihar Kaduna. Ta ce bashin ya fi karfin jihar, ko jikoki ba za su iya b
Gwamnatin tarayya ta ɗauki nauyin biyan kudin makarantar daliban kwalejin FCFM da yan bindiga suka sace a jihar Kaduna, kuma zata canza wa kwalejin wurin zama
A ranar Asabar, 22 ga watan Mayun 2021,Daily Post ta ruwaito wani rahoto inda take ikirarin cewa wasu mutum biyu sun fita da kumbo daga jirgin da yayi hatsari.
Jami'an rundunar sojin sama, sun fatattaki yan bindiga a jihar Kaduna, sun sami nasarar kuɓutar da mutanen da suka sace a ƙaramar hukumar Igabi dake jihar.
Jihar Kaduna
Samu kari