Jihar Kaduna
Kungiyoyin ta'addanci na Jama’atu Ahlul Sunnah lid Da’awatu wal Jihad (Boko Haram) da Islamic State in West Africa Province (ISWAP) da Jama’atu Ansarul Muslimi
'Yan fashin daji sun yi garkuwa da Mataimakin Shugaban Ƙaramar Hukumar Jaba da ke Jihar Kaduna a Najeriya, James Bijimi, da kuma wasu da ba a san adadinsu ba.
Wani bawan Allah mai shekaru 40, Sani Abubakar, ya yi ƙarar ƙaninsa Adda'u Ahmed gaban kotun Shari'a da ke zamanta a Rigasa, kan zargin ƙin ƙiyayya ga wasiyyar
Jihar Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin arewa dake fuskantar harin yan bindiga a makarantu, gwamnatin jihar tace tana ɗaukar matakai don kare hakan nan gaba.
Wasu maharada ake zaton 'yan bindiga ne sun kai hari garin Madaka da ke karamar Hukumar Kachia ta jihar Kaduna inda suka kashe mutum daya tare da jikkata 12.
Jami'ar jihar Kaduna ta bada umarni ga tsoffin dalibai da kuma sabbi da su dawo karatun shekarar 2020/2021 a ranar 22 ga watan Yuni,jaridar Daily Nigerian tace.
An kashe wani dan bindiga yayin da suka yi yunkurin yin garkuwa da wani dan kasar Indiya a unguwar Dankande, da ke yankin Karamar Hukumar Igabi, Jihar Kaduna.
Bayan an kai ruwa rana a baya don janye matakinsu, kungiyar kwadago ta Najeriya na shirin sake komawa yajin aiki a jihar Kaduna, kamar yadda Wabba ya sanar.
Jama'ar yankun Kudancin Kaduna sun bayyana irin makudan kudaden da suka biya a matsayin kudin fansa ga 'yan bindiga da suka addabi yankin cikin shekara daya.
Jihar Kaduna
Samu kari