Jihar Kaduna
Rahoto ya bayyana cewa, wasu daga cikin daliban makarantar Baptist ta Kaduna da aka sace a yau sun samu sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka sace su.
Jihar Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya dake fama da yawan harin yan bindiga a makarantun ɗalibai, an sake sace wasu yau Litinin.
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta tabbatar da sace mutane takwas daga rukunin gidajen ma'aikatan Cibiyar bincike kan cutar tari da kuturta d
Miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kutsa yankin Katsit na karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.A kalla mutum uku ne suka samu miyagun raunika ya.
Wasu yan bindiga sun kai mumunan hari cibiyar bincike da magance cutar tarin fuka da kuturta watau National Tuberculosis and Leprosy Centre dake garin Zaria.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna sun tabbatar da ceto wani jariri dan wata 10 daga hannun wata 'yar aikin da ta sace shi zuwa wani wuri. Ana kan bincike.
Wasu daga cikin iyayen yaran Kaduna Capital School dake yankin Malali sun yi martani ga Gwamna Nasir el-Rufai kan dalilansa na cire dan sa daga makarantar inda.
A kalla mutum bakwai aka kashe yayin da aka sace wasu goma a mabanbantan hare-hare da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Chikun , Kajuru da Giwa a Kaduna.
Yan bindiga sunyi awon gaba da mata 13 a tsakanin garuruwan Manini da Udawa da ke kan babban hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna, a hanyarsu ta zuwa bikin daurin au
Jihar Kaduna
Samu kari