
Joe Biden







Yayin hawa jirgin sama, shugaban Amurka ya ci tuntube har sau uku yana faduwa kasa warwas. Daga bayyanar bidiyon, aka fara zargin da alamun shugaban na Amurka

A makon nan hugaban kasar Amurka ya ba haifaffar Najeriya mukami a Gwamnatinsa. Enog Ebong ta taba aiki har ta zama mataimakiyar Darekta kafin ta bar USTDA.

Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.

Bayan Trump ya bar mulki, an dawo da maganar takarar Okonjo-Iweala a WTO. Wasu Shugabannin Amurka sun aikawa shugaban kasa Joe Biden takarda a game da batun.

Jam'iyyar PDP ta yi kira ga Shugaban Kasar Amurka Joe Biden ya hukunta wasu ma'aikatan gwamnati da shugabannin jam'iyyar APC kan zargin aikata rashawa, keta hak

Dr. Uzoma Emenike tana cikin Jakadun da aka zaba zuwa kasashen waje. Buhari ya bar tarihi da nadin ta a cikin sababbin wakilan da ya yi zuwa kasashen ketare.
Joe Biden
Samu kari