Siyasar Amurka
Amurka ta sanar cewa ta ƙwace dandalolin QScan da QTRouter da ake zargin China ta yi amfani da su wajen kai hare-haren kutse kan cibiyoyin gwamnati da kamfanoni.
Mawakiyar Amurka da ta yi fice, Dolly Parton ta rasu tana da shekara 80 a duniya. Rahotanni sun nuna cewa shugaba Donald Trump ya ce a sauke tutar kasar kasa.
Gwamnatin Amurka ta dakatar da bayar da bizar shige da fice a duniya yayin da gwamnatin shugaba Donald Trump ke kara tsaurara dokokin shige da fice.
Amurka ta ƙaddamar da Operation Economic Outcast domin katse hanyoyin samun kuɗin Iran tare da kakaba sababbin takunkumi kan masu hulɗa da Tehran.
A labarin nan za a ji cewa Amurka ta bayyana wasu daga cikin abubuwan da dakarun ta kae koya wa sojojin Najeriya da ke atisaye a jihar Bauchi a Arewacin kasar.
Shugaba Donald Trump ya yi gargadin cewa za a tsige shi idan Republican ta sha kaye a zaben tsakiyar wa'adi, inda ya bukaci magoya bayansa su fito zabe.
Tattaunawar kasuwanci tsakanin kasashen Amurka da Kanada ta rushe, yayin da harajin kashi 50% ya fara aiki kan kayayyakin Kanada na dala biliyan 20.
Aisha Wahab ta kafa tarihi bayan zama mutumiyar farko 'yar asalin Afghanistan da aka zaba a Majalisar Dokokin Amurka, bayan lashe zabe a California.
Bashin da ake bin gwamnatin Amurka ya haura dala tiriliyan 40 a karon farko, yayin da masana ke gargadin yiwuwar babbar matsalar tattalin arziki.
Siyasar Amurka
Samu kari