Jihar Yobe
Shugaban APC na Yobe Muhammad Gadaka ya ba da haƙuri tare da janye kalaman da ya yi na cewa matan aure su rabu da mazansu idan sun hana su zaɓen APC.
Hukumar Red Cross ta bayyana cewa tana bin sawun fiye da 1,500 da suka bace a jihar Yobe, inda mutane 17,000 a Najeriya ke cikin tashin hankali da fargaba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Yobe ta yi karin bayani game da Naira miliyan 300 da aka ji gwamna Mai Mala Buni zai ba wa jami'ar JIBIWS.
Gwamna Mai Mala Buni da hadimin Tinubu, Kabiru Masari sun yi alkawarin ba da N600m domin aikin gina jami'ar Fortune ta kungiyar Izala a jihar Bauchi
An tabbatar da cutar sake bullar Apollo a Potiskum, Yobe, yayin da mazauna suka koka kan saurin yaɗuwarta. Mahukunta sun ba da shawarwarin kariya.
Dr. Adamu Mohammed Fika, tsohon Darakta Janar kuma Magatakardan Majalisar Tarayya na farko, ya rasu a Abuja. Za a yi jana'izarsa ranar Juma'a a Masallacin Kasa.
Hukumar Hisbah ta Yobe ta dakatar da bikin 'Colour Festival' a Damaturu, yayin da Hisbah ta Kano ta kama wani ɗan TikTok kan zargin ƙarfafa zina.
Sarkin Potiskum ya ce amfani da ƙarfin soja kaɗai ba zai kawo ƙarshen rashin tsaro a Najeriya ba, yana mai kira ga gwamnati ta magance talauci da rashin adalci.
Shugabar Mata ta APC a Yobe, Fatima Mairiga, ta rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a Kano, inda aka sanar da gudanar da jana’izarta a birnin Damaturu.
Jihar Yobe
Samu kari