Jihar Kano
Hon. Muhammad Rabi’u Bakin Zuwo ya zargi Rabiu Kwankwaso da karfa-karfa, kuma nan gaba kaɗan za a saki cikakkun sunayen ‘yan takarkarun jam’iyyar NDC na Jihar Kano.
Wani dan gwagwarmaya a Kano, Mujahid Mohammed Abdullahi ya shigar da ƙara kan Soja Boy kan batun martabar Kano, ya buƙaci a bar kotu ta yi aikinta.
'Daya daga cikin manyan APC a jihar Kano, Musa Iliyasu ya bayyana cewa ka da a yi mamaki idan ta bayyana Rabiu Musa Kwankwaso na da dan takara ba Obi ba.
A labarin nan, za a ji cewa Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samar da kwamiti mai karfi da zai sanya kafar wando daya da dukkanin masu daba da shaye-shaye a Kano.
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana abubuwan da jihar ke da su wanda ya sa ta shirya tsaf domin kafa yan sandan jihohi domin rage aikata laifi.
Hisbah ta Kano ta gargadi jama’a kada su biya kuɗi ga masu neman shigar da su cikin shirin auren jama’a na ma’aurata 1,500 da gwamnatin jihar ta ɗauki nauyi.
Wani mahafi ya rasa rayuwarsa yain da ya shiga tsohuwar rijiya ceto 'yarsa mai shekaru 15 wadda ita ma ta mutu a Kano kamar yadda Hukumar Kashe Gobara ta tabbatar.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dokokin Kano ta tashi tsaye game da hare-haren yan bindiga da ake kai wa iyakokin jihar domin a magance matsalar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta bayyana dalilin da a ganin ta, su ne su ka jawo Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya soki gwamnatin Tinubu.
Jihar Kano
Samu kari