Jihar Kano
Sanata Rufai Hanga ya yi murabus daga jam'iyyar NDC, yana mai cewa zai mayar da hankali kan wasu harkokinsa. Ya roki jam'iyyar ta cire sunan shi daga rajistarta.
Hukumar Hisbah ta Kano ta kama TikToker Namadina Tudunwada kan zargin karfafa zina bayan ya kwatanta kudin aure da na zina a wani bidiyo da ya wallafa.
A labarin nan, za a ji cewa Muhammad Alasan matashin da dakarun tsaro suka harba a jihar Kano a yayin zanga-zangar adawa da yunwa a shekarar 2024.
A labarin nan, za a ji abin da ya jawo rikici a tafiyar OK movement duk da Peter Obi ya roki magoya bayansa da su bar wannan magana a cikin gida, kar ta fita waje.
Hukumar kula da gyaran manyan tituna ta kasa, FERMA, ta fara gyaran titin Kano Eastern Bypass mai tsawon kilomita 13 domin rage cunkoso da inganta zirga-zirga.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fitar da sanarwa bayan samun labarin rasuwar Kosan Waka wanda aka sa lokacin jana'izarsa a Katsina.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce rabon filaye ga jama'a zai rage matsalar gidaje, samar da arziki tare da inganta makomar iyalai a jihar.
Babbar Kotun Kano ta yanke wa Saudat Jibrin hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin kashe mijinta kwana tara bayan aurensu a Afrilun 2025.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta haramta tsarin "attachment" ga direbobin adaidaita sahu, tare da umartar su su bi dokokin da ke inganta tsaro da ɗa’a.
Jihar Kano
Samu kari