Jihar Kano
A cewar rahoton, wata matashiya ce ta fara tona asirin Aisha yayin da ta iske gawar jaririn bayan ta shiga gidan da matar ta haihu, ita kuma ta kwarmata labarin har ta kai ga jami'an sintirin unguwar sun shigo cikin lamarin. Amma
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan aiki. An gudanar da aikin ne inda aka cire wani tsiro daga kwakwalwar wata baiwar Al
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mika kasafin kudin shekarar 2020 ga majalisar jihar. Kasafin kudin wanda gwamnan ya sawa suna 'Kasafin cigaba mai dorewa' na dauke da N197,683,353,659 a matsayin jimillar kudin da...
Wani saurayi dan shekara 22, Ibrahim Magaji dake kauyen Kosawa cikin karamar hukumar Kura ta jahar Kano ya jefa kansa cikin halin tsaka mai wuya bayan ya kashe wani mutumi daya haska fuskar budurwarsa da fitilar Mota.
A ranar Talata ne gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bawa sabbin kwamishinonin da ya rantsar ma'aikatu. An yi rantsuwar ne a filin wasa na Sani Abacha. Mataimakin gwamnan, Dr. Nasiru Yusuf Gwauna ne kwamishinan aikin...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci sabbin kwamishinonin da aka rantsar da su gudanar da ma’aikatunsu cikin wayewa, tare da kudirin kai jihar zuwa ga matakin cigaba.
A cewar majiyar, tsohon Sanatan ya kira direbansa tare da umartarsa a kan ya kai shi ofishinsa daga Masallacin, kafin daga bisani ya umarce shi ya kai shi asibiti daga ofishin nasa. Duk da ba bayyana lokacin da za a yi masa sallar
Kungiyoyin matan a karkashin hadakar kungiyar da Ulama da sauran kungiyoyi masu zaman kansu (NGOs) sun bukaci majalisar ta kafa kwamitin bincike na musamman a kan lamarin. Shugabar wakilan kungiyoyin, Amira Shitu Abdulwahab, ta ce
An shiryawa wata Akuya mai suna Abida mai shekara daya a duniya kasaitaccen bikin suna don taya ta murnar haihuwar da namiji a jihar Kano. Mai Akuyar mai suna Rukayya Muhammad Lawal ‘yar Asalin jihar Zamfara dake zaune a Kano...
Jihar Kano
Samu kari