Jihar Kano
Rahotanni sun kawo cewa wani dan bautar kasa, a karamar hukumar Bebeji dake jihar Kano, ya yiwa wani yaro duka har lahira a daren ranar Alhamis.
Hajiya Sa'a wadda ta kasance 'yar asalin karamar hukumar cikin birnin Kano wato Kano Municipal sanadiyar fitowar ta daga unguwar Magashi, ta yi nasara a kan shugaban kamfanin yada labarai na jihar Adamawa, ABC, Yusuf Nadabo.
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Abdussalam Salisu Bacha ya kai ziyara sabon gidan cin abinci N30 a unguwar Sani Mainagge dake nan Kano. Dan kasuwar ya bada tallafin kudi har naira dubu ashirin ga mai gidan abincin bisa...
Tun bayan maganar da ministan harkokin gona Sabo Nanono yayi na cewa mutum zai iya cin abincin naira talatin ya koshi ya sha ruwa a jihar Kano. Wannan batu na ministan noma ya jawo kace nace matuka a shafukan sadarwa inda mutane..
A ranar Asabar din da ta gabata ne aka rantsar da sabbin shuwagabannin kungiyar tace fina-finan Kannywood ta Najeriya. An rantsar da sabbin shuwagabannin MOPPAN din ne biyo bayan zaben kungiyar da aka yi a birnin jihar Jigawa...
A cewar wani jawabi da kungiyar Kwankwasiyya ta fitar ta bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, kakakin kamfen din Abba Kabir Yusuf, ta ce shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa wani tsohon hadimin gwamna ne mai suna Murtala Salisu
Shugaban kungiyar 'yan fansho na kasa reshen jihar Kano, Alhaji Salisu Ahmed ya ce a kalla mambobinsu 3,000 da suka yi ritaya daga 2016 zuwa 2018 har yanzu ba su samu garatuti din su ba. Daily Trust ta ruwaito cewa Ahmed ya bayyan
A ranar Litinin, 21 ga watan Oktoban 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kaddamar da makarantar koyon aikin jinya da ungozoma a mahaifarsa ta garin Kwankwaso dake karamar hukumar Madobin jihar Kano.
Shugaban daya daga cikin shahararrun makarantun ladabtar da kangararru da ke jihar Kano, Sheikh Muhammadu Aminu Abubakar, yayin wata hirarsa da manema labarai na BBC Hausa ya fadi dalilin rufe cibiyarsa ta mari.
Jihar Kano
Samu kari