Jihar Kano
Furodusa a masana'antar Kannywood, Hassan Giggs ya raba kaya 1,000 ga almajirai a cikin birnin Kano. Tauraron yace halin da yaran ke ciki ya matukar taba shi ta yadda suke yawo a tituna. Yayi kira ga iyaye da su sauke nauyin yaran
Bangaren koke na gwamnatin jihar Kano da hukumar yaki da almundahanar kudade, a ranar Alhamis ta yi kiar ga babbar kotun jihar da ta soke bukatar karin duba shari;ar da sarki Kano, Muhammad Sanusi II ya shigar.
Majalisar zartarwa ta jami’ar bayero dake Kano ta amince da Karin girman wasu manyan malamai zuwa matsayi da kuma wasu 28 zuwa matsayin farfesoshi, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
Rigimar cikin gidan PDP ta kai har an tsige Shugaban jam’iyya a Kano. A jiya ne Shugabannin Kanana hukumomi sun sauke Rabiu Bichi.
Kwanan nan aka gano gidajen Marayu da su ka yi shekara da shekaru a boye. Kamar yadda mu ka samu labari daga bakin Fatima Abdullahi Dala ta na cewa gidan ya yi shekaru 25 a Jihar Kano babu lasisi.
Mun tattaro maku Jerin Gwamnonin da har yanzu shari’ar su ta ke gaban kotu a Najeriya. Gwamnonin sun hada da Abdullahi Ganduje, Bala Mohammed, Ahamdu Fintiri da sauransu.
Alkali ya bayyana ranar da kotu za ta zauna game da rigimar Kano inda ake kalubalantar sababbin Sarakunan da aka nada. Ganduje ya samu labarin karar ne bayan mako guda da zuwa Kotu.
Jam'iayyar PDP reshen jihar kano ta sallami kwamitin shugabanninta na rikon kwarya kuma ta nada kwamitin wasu mutane uku don jibantar lamarin jam'iyyara a jihar, kamar yadda umarni daga hedkwatar jam'iyyar na kasa ya nuna.
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce ta samu jagorancin Jastis Nuradeen sagir a ranar Laraba, ta dage sauraron shari'a da dattawan jihar Kano wadanda suka samu jagorancin Bashir Tofa, zuwa ranar 27 ga watan Janairu.
Jihar Kano
Samu kari