Jihar Kano

Sunaye: Ganduje ya nada sabbin hadimai 17
Sunaye: Ganduje ya nada sabbin hadimai 17
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nada sabbin masu bashi shawara na musamman guda 7 da kuma manyan masu bashi shawara na musamman guda 10. Ya bukaci sabbin hadiman da ya nada su zage dantse domin yin a

Allah mai iko: Kano ta dara London sanyi - NIMET
Breaking
Allah mai iko: Kano ta dara London sanyi - NIMET
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Yanayin sanyi a garin Kano ya yi kasa zuwa ma'aunin Celcius 8, kasa da na London da ke ma'aunin Celcius 11 a daren ranar Alhamis 2 ga watan Janairun 2020. Iskar mai karfi tare da sanyi na ranar Laraba da Alhamis ya tilastawa mutan

Bani da wata matsala da Ganduje - Abdulmumin Jibril
Breaking
Bani da wata matsala da Ganduje - Abdulmumin Jibril
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Abdulmumin Jibril, wanda za a maimaita zabensu a ranar 25 ga watan Janairu na kujerar majalisar tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, y ace shekarar da ta gabata ta kasance mai kyau ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari.