Jihar Kano

KAROTA zata fara kwacen adaidaita marasa rijista a Kano
Breaking
KAROTA zata fara kwacen adaidaita marasa rijista a Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

KAROTA a jihar Kano za ta fara kwace ababen hawa marasa rijista a jihar daga ranar Alhamis, 30 ga watan Janairu. Manajan daraktana KAROTA, Alhaji Baffa Dan agundu ya sanar da hakan a ranar Litinin tare da tabbatar da cewa a za a r