Jihar Kano
Jami’an hukumar kwastam dake kula da shiyyar Jigawa da jahar Kano sun kama wasu haramtattun kaya da aka yi fasa kaurinsu zuwa cikin Najeriya a sassa daban daban na jahar Kano wanda darajarsu ta haura naira miliyan 80.
Cutar Lassa ta na cigaba da kashe Marasa lafiya. Yanzu Bayin Allah da-dama sun mutu a Ondo, Kano a dalilin cutar Lassa a Najeriya.
Dan majalisar wakila mai wakiltar mazabar Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zabensa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla-tsilla bayan dattijan APC na jihar Kano sun ce ba zasu goya masa baya ba.
A ranar Talata ne aka zargi wata matashiya mai suna Tochukwu da kashe saurayi mai suna Solo a jihar Kano. Solo ya hadu da ajalinsa ne a hannun budurwar bayan da ya nemi karbar wata waya da ya zargeta da sacewa.
A kalla mutane uku da suka hada da likitoci biyu ne suka rasa rayukansu bayan barkewar wata cuta da ake zargin zazzabin Lassa ne a jihar Kano. Jaridar Daily Nigerian ta gano cewa anyi wa wata mata mai juna biyu aiki don cire yaro
A yayin da Sulaiman Isah dan shekara 23 ya kamu da shaukin soyayyar bazawarsa Jenine Delsky yar shekara 46 wanda ta yi tattaki tun daga kasar Amurka zuwa unguwar Panshekara a jahar Kano saboda shi, tsohuwar budurwarsa ta bayyana.
Tsohon gwamnan jahar Kano, madugun darikar siyasar Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya mayar da martani game da hukuncin kotun koli game da zaben gwamnan jahar Kano, inda ya fara da tofin Allah tsine.
Karuwai sun koka a kan yadda sanyi ke tilasta su zaman gida wanda hakan ke sa su rasa kwastomomi masu lalata dasu su biya kudi. Wasu daga cikin karuwan da suka tattauna da jaridar Tribune Online sun ce yanayin sanyin nan ya rage..
An haifi Farfesa Aminu Mohammed Dorayi a Kano a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1942. Mahaifinsa ma'aikacin asibiti ne ya yi aiki tare da Turawa. Mahaifinsa tare da wasu Turawa suka kafa tsohon asibitin garin Kano mai suna 'Kano City
Jihar Kano
Samu kari